Bankin Duniya ya bayyana cewar shirin sa na kawar da tsananin talauci a duniya nan da shekarar 2030 ba mai yiwuwa ba ne, saboda haka sai an samu karin tsakanin shekaru 30 zuwa sama da haka kafin a ...
Masu ruwa da tsaki a fagen noma na kungiyar (AgTech) na taro a kasar Kenya, domin lalubo hanyar da za a bunkasa karfin noma wajen ciyar da al'ummar Afirka.
Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya kaddamar da jigilar jiragen kasan kasuwanci ta Red Line a yau. A sanarwar daya ...